Aikin Hajji

(an turo daga Hajji)

Aikin Hajji Daya ne daga cikin rukunai guda biyar da aka gina addini na Musulunci a kai. Aiki ne a cikin addinin musulunci wanda mutane suke zuwa ƙasar Makkah, Saudi Arebiya domin gabatar da wadansu ibadoji irin su Arfa , Safa da Marwa , Dawafi (zagayen Ka'abah ) Ziyarar Ma'aiki , Jifan Shaidan da dai sauran ibadu. Allah ya wajabta aikin hajji ga dukkan musulmin da Allah ya hore masa lafiya ta jiki da kuma amintacciyar hanya da kuma wadataccen guzuri, tare da samun muharrami ga wadda take mace ce.

Infotaula d'esdevenimentAikin Hajji
Al-Haram mosque - Flickr - Al Jazeera English.jpg
 21°25′21″N 39°49′34″E / 21.4225°N 39.82617°E / 21.4225; 39.82617
Iri pilgrimage (en) Fassara
Bangare na Rukunnan Musulunci
Ƙasa Saudi Arebiya
Wurin masauki Makkah
Yana haddasa Alhaji
Hanyar isar da saƙo

Yanar gizo hajinformation.com
Aikin Hajji
Musulmai suna tafiya a ranar Arfa daga minna

Rabe-raben Aikin Hajji Hakika Aikin Hajji ya kasu daban-daban har zuwa kashi uku, ga su kamar haka:

  1. Qiran
  2. Ifrad
  3. Tamattu'i

ManazartaGyara