Jide Kosoko
Jide Kosoko (an haife shi 12 ga watan junairu shekarar 1954) ya kasance dan Najeriya mai shiri da tsara fina-finai.[1][2][3][4]
Jide Kosoko | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Babajide Kosoko |
Haihuwa | Najeriya, 12 ga Janairu, 1954 (70 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Henrietta Kosoko |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Yaba College of Technology |
Matakin karatu | Bachelor in Business Administration (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, brand ambassador (en) , darakta da film screenwriter (en) |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm1367313 |
Farkon rayuwa da karatu
gyara sasheAn haife shi 12 ga watanJanairu, shekarar 1954 a Lagos daga gidan sarautar Kosoko dake a Lagos Island. Ya karanta business administration a Yaba College of Technology.[5] Ya fara aikin shirin fim a 1964 a television production Makanjuola. Ya kuma fito a shirye-shiryen Nollywood acikin turanci da yarbanci.[6]
Matashi Kosoko ya girma ne a Ebute Metta Kuma ya samu shahara neda Hubert Ogunde da tafiyar sa zuwa shirin fim, sanda suka hadu [7][8] played a character called Alabi.[9] Kosoko ya cigaba da shirin fim tare da Kungiyar Awada Kerikeri wanda ya kunshi Sunday Omobolanle, Lanre Hassan da Oga Bello,[10] Kuma yana karbar baki a shirye-shiryen telebijin na, New Masquerade.[11] In 1972, he formed his own group theatre troupe.[10]
Yana shiryawa da rubuta fina-finan sa na kansa, kamar Ogun Ahoyaya.[12] Kosoko ya fara fitowa a lokacin da aka fara nuna shirye-shiryen a vidiyo, da shirya fim din sa n'a kansa, Asiri n la a 1992, tare da Asewo to re Mecca[9] da Tunde Kelani's Ti Oluwa Ni'Le part 2.
Rayuwarsa
gyara sasheKosoko nada aure da mata biyu; Karimat da Henrietta[5] with children and grandchildren.[2]
Shine mahaifin shahararrun yan'fim din nan, sune; Bidemi, Shola, Temilade, Tunji, Muyiwa, Tunde kosoko
Fina-finai
gyara sashe- Nkan La (1992)
- Oro Nla (1993)
- Out of Luck
- The Department (2015)[13]
- Gidi Up (2014) (TV Series)
- Doctor Bello (2013)
- The Meeting (2012)
- Last Flight to Abuja (2012)
- I'll Take My Chances (2011)
- The Figurine (2009)
- Jenifa
- The Royal Hibiscus Hotel
- King of Boys (2018)
- Kasala
- Merrymen (2019)
- Bling Lagosians (2019)
- Love is war (2019)
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "How I survived car crash – Jide Kosoko". punchng.com. Archived from the original on 2 August 2014. Retrieved 12 August 2014.
- ↑ 2.0 2.1 "I would have been disappointed if none of my children became an actor – Jide Kosoko". punchng.com. Archived from the original on 12 August 2014. Retrieved 12 August 2014.
- ↑ "Jide Kosoko reveals he has diabetes". dailypost.ng. Retrieved 12 August 2014.
- ↑ "My life as Jide Kosoko's daughter—Abidemi Kosoko". tribune.com.ng. Archived from the original on 13 August 2014. Retrieved 12 August 2014.
- ↑ 5.0 5.1 Yetunde Bamidele. "Nollywood Actor, Jide Kosoko talks about life at the age of 60". Naij. Retrieved February 24, 2015.
- ↑ "Jide Kosoko: A true actor at 60". Daily Independent. January 18, 2014. Archived from the original on February 25, 2015. Retrieved February 24, 2015.
- ↑ "I Got The Beating Of My Life After My First Performance – Jide Kosoko • Channels Television" (in Turanci). Retrieved 2018-07-04.
- ↑ PM NEWS Nigeria (in Turanci). 2014-02-11.
- ↑ 9.0 9.1 Duru, Anthonia (2015-07-23). "Nigeria: Jide Kosoko - Thespian With Panache". Daily Independent (Lagos). Retrieved 2018-07-04.
- ↑ 10.0 10.1 "How Ogunde inspired me into acting – Veteran actor Jide Kosoko - The Nation Nigeria". The Nation Nigeria (in Turanci). 2016-03-05. Retrieved 2018-07-04.
- ↑ Abraham, Anthony Ada (2016-02-22). "Nigeria: I Will Bring Back the New Masquerade - Chief Zebrudaya". Leadership (Abuja). Retrieved 2018-07-04.
- ↑ "I AM A PRINCE, BUT I WON'T BE OBA â€" JIDE KOSOKO". Nigerian Voice (in Turanci). Retrieved 2018-07-04.
- ↑ "'The Department' Watch Osas Ighodaro, OC Ukeje, Majid Michel in trailer". Pulse Nigeria. Chidumga Izuzu. Archived from the original on 20 March 2017. Retrieved 16 January 2015.
Hadin waje
gyara sashe- Jide Kosoko on IMDb