Harshen Khortha
Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 8,039,000 suke magana na yaren.
Harshen Khortha | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |