Jerin shugabannin ƙasar Nijeriya
Shugabannin ƙasar Nijeriya, su ne:
- Nnamdi Azikiwe (1963 - 1966)
- Johnson Aguiyi-Ironsi (1966)
- Yakubu Gowon (1966 - 1975)
- Murtala Muhammed (1975 - 1976)
- Olusegun Obasanjo (1976 - 1979)
- Shehu Shagari (1979 - 1983)
- Muhammadu Buhari (1983 - 1985)
- Ibrahim Babangida (1985 - 1993)
- Ernest Shonekan (1993)
- Sani Abacha (1993 - 1998)
- Abdulsalami Abubakar (1998 - 1999)
- Olusegun Obasanjo (1999 - 2007)
- Umaru Yar'Adua (2007 - 2010)
- Goodluck Jonathan (2010 - 2015)
- Muhammadu Buhari (2015 - ?)
Jerin shugabannin ƙasar Nijeriya |
---|