Jami'ar Ambrose Alli
Jami'a a Najeriya
Jami'ar Ambrose Alli jami'a ce mallakar gwamnatin jihar Edo.[1][2][3]
Jami'ar Ambrose Alli | |
---|---|
| |
Knowledge for Advancement | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Ambrose Alli University |
Iri | jami'a |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1981 |
Wanda ya samar | |
aauekpoma.edu.ng |
Hukumar jami'ar Ambrose Alli ta kori wasu lakcarorin ta 4 saboda karɓar kuɗi ta bayan fage, an kora lakcarorin ne bayan wani taron gaggawa da hukumar jami'ar ta gudanar a ranar Laraba 1 ga watan Disamba shekara ta 2021.[4][5]
- Jerin lakcarorin da aka kora da tsangayoyin da suke aiki:
- Barr. Patrick Ikechuckwu Iweoha (Tsangayar shari'a)
- Engr. Dr Lawrence Imaekhai
- Engr. Dr Sumaila Jimoh (Tsangayar injiniyanci da fasaha)
- Engr. Haruna Andrew Idoko (Masanin Fasaha a tsangayar injiniyanci da fasaha
Tsofaffin ɗaliban jami'ar
gyara sashe- Samantha Agazuma, ɗan cricketer na Najeriya.
- Alibaba Akpobome, sanannen mai wasar barkwanci na kudancin Najeriya (Nigerian comedian)
- Benedict Ayade, Gwamnan, jihar Cross River.
- Aisha Buhari, matar shugaban ƙasa mai ci, Muhammadu Buhari
- Tony Elumelu, shugaban kamfanin, heirs holdings; successful Nigerian investor, philanthropist & entrepreneur.
- Don Jazzy, Mawaƙi
- Festus Keyamo, lawya, kuma ɗan gwagwarmaya da sauran su.
- Samuel Oboh, Akitektcan ƙasar Kanada kuma shugaban kamfanin (Alberta chapter of Royal Architectural Institute of Canada) (RAIC)
- Omawumi, Mawaƙi
- Peggy Ovire, jarumin finafinai na kudancin Najeriya
- Chris Oyakhilome, maƙirƙirin, Christ Embassy
Tsangayoyin karatu (Faculties)
gyara sashe- Tsangayar abinda ya shafi gona (Faculty of Agriculture)
- Tsangayar Arts (Faculty of Arts)
- Tsangayar Sadarwa (Faculty of Communication Sciences)
- Tsangayar Ilimi (Faculty of Education)
- Tsangayar Injiniyanci da Tekanoloji (Faculty of Engineering & Technology)
- Tsangayar Ilimoman Muhalli (Faculty of Environmental Studies)
- Tsangayar Shari'a (Faculty of Law)
- Tsangayar ɓangaren life sciences (Faculty of Life Sciences)
- Tsangayar gudanarwa na sciences (Faculty of Management Sciences)
- Tsangayar magani da laburari (Faculty of Medical Laboratory Science)
- Tsangayar asalin sciences (Faculty of Physical Science)
- Tsangayar social sciences (Faculty of Social Sciences)
- Kwalejin magani (College of Medicine)
- Tsangayar tushen magani (Faculty of Basic Medical Sciences)
- Tsangayar Asibiti (Faculty of Clinical Sciences)
Manazarta
gyara sashe- ↑ "AAU to become best state-owned Nigerian varsity, says VC". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2017-04-24. Retrieved 10 December 2021.
- ↑ "State Universities". www.nuc.edu.ng. National Universities Commission. Retrieved 10 December 2021.
- ↑ "CONUA AAU backs Osadolor as acting VC, commends Obaseki over appointment". The Sun Nigeria (in Turanci). 2021-05-14. Retrieved 11 December 2021.
- ↑ Ibrahim, Salisu (6 December 2021). "Hukumar jami'a ta kori lakcarorinta 4 bisa karbar kudi ta bayan fage da rashin ɗa'a". legit.hausa.ng. Retrieved 10 December 2021.
- ↑ "Protest in AAU over salaries, as government appoints Acting VC". Vanguardng.com. 11 May 2021. Retrieved 10 December 2021.