Laraba rana ce daga cikin ranakun mako guda bakwai. Daga ita sai ranar Alhamis, gabaninta kuma ranar Talata, ranar Laraba na daga cikin ranakun tsakiyan mako.

Laraba
day of the week (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na non-holiday (en) Fassara da Rana
Bangare na mako
Gajeren suna чш, ср, We da Mi
Mabiyi Talata
Ta biyo baya Alhamis
Hashtag (en) Fassara wednesdaythought, WednesdayWisdom, WednesdayMotivation da Wednesday
Code (en) Fassara E
Series ordinal (en) Fassara 3 da 4