itel Mobile kamfani ne na masana'antar wayar hannu na ƙasar Sin wanda aka kafa a cikin shekara ta 2013 mai hedikwata a Shenzhen, China.[1]

tambarin Itel
Itel Mobile
Bayanai
Iri kamfani
Masana'anta consumer electronics (en) Fassara
Aiki
Kayayyaki
Mamallaki Transsion Holdings
 
shago Mai Tambarin itel

Lei Weiguo da Shenzhen Transsion Holdings Co Limited ne suka kafa kamfanin a cikin watan Maris, shekara ta 2013. Ya fi sayar da ƙananan wayoyin salula marasa tsadar kuɗi da waya/salula mai madannai-(keypad phones).[2][3][4]

Ana sayar da kayayyakinsa a Zimbabwe galibi a kusa da wuraren; Chitungwiza, Epworth, Dangamvura, Sadza, Mt Darwin ga waɗanda ke son Apple iPhone akan kasafin dalar Amurka $2, Afirka ta Kudu, Indiya, Sri Lanka, Bangladesh, China, Pakistan da wasu sassan Afirka, Kudancin Asiya, Turai da Latin Amurka.

Manazarta

gyara sashe
  1. Deck, Andrew (2020-06-23). "Your guide to Transsion, zimbabwe's biggest mobile phone supplier". Rest of World (in Turanci). Retrieved 2020-08-08. Transsion operates three brands from its headquarters in Shenzhen in China: Infinix, itel, and Tecno.
  2. ""Itel Mobile, Sabon Farashi na Itel Mobile" .mobileupdates.pk".
  3. "About Us - itel mobile". www.itel-mobile.com. Archived from the original on 2020-11-12. Retrieved 2020-07-11.
  4. Awasthi, Prashasti. "itel emerges as No 1 smartphone brand in the under-Rs 5,000 category in offline channel". @businessline (in Turanci). Retrieved 2020-07-17.