Salula
Na'urar waya da ake kira da ita
Salula wata na'ura ce ta zamani da aka kirkira don yin amfani da ita ta ɓangarori da dama, walau kira ko tura saƙo ko bincike a yanar gizo ko karatu ko sauraran labaru da dai sauran su.
wayar hannu | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Waya, mobile device (en) da cell phone and accessories (en) |
Mabiyi | landline telephone (en) |
Time of discovery or invention (en) | 1973 |
Hashtag (en) | mobile |
Has characteristic (en) | circuit switching (en) |
Tarihin maudu'i | history of mobile phones (en) |
Ita dai salula ana amfani da ita wurin yada labarai ko bincike a yanar gizo.
Tarihi gyara sashe
Salula dai ba daɗaɗɗiyar na'ura ba ce domin bata wuce wannan ƙarnin da muke ciki ba kuma cigaban ƙirƙire-ƙirƙire ne ya kawo Salula wato wayar hannu.
Amfanin salula gyara sashe
Daga cikin amfanin Salula akwai 1. Kiran waya kai tsaye 2. Aika saƙo 3. Sauraren labaru 4. Kallon abubuwa musamman bidiyo 5. Shiga yanar gizo 6. Bincike a yanar gizo. Da dai sauran su [1]