Isah Ali Ibrahim Pantami

Babban Malamin Addinin Musulunci kuma Darakta na NITDA kuma Tsohon Ministan harkokin sadarwa a Najeriya daga 2019-2023

Isa Ali IbrahimAbout this soundIsah Ali Pantami  Anfi sanin shi da Sheikh Pantami ko Malam Pantami (malami ne mai da'awa na Addinin Musulunci) (An haife shi a ranar 20 ga watan Oktoba, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu( 1972) miladiya,(Ac). An haife shi a anguwar Pantami dake cikin kwaryar jihar Gombe. A shekarar 2019 mulkin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari[1][2] ya naɗa shi a matsayin Ministan Sadarwa na Najeriya.[3] A baya, ya riƙe muƙamin Darekta Janar na hukumar Kula da hanyoyin sadarwa na zamani (NITDA).[4] Haka a ranar shida ga watan Satumban shekara ta 2021 Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ya zamo Farfesa ta ɓangaren tsaron yanar gizo (Cyber Security).[5][6][7][8] a jami'ar tarayya ta jihar Owerri Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami ya zama ministan

Isah Ali Ibrahim Pantami
Communications minister of Nigeria (en) Fassara

21 ga Augusta, 2019 - 2023
Abdur-Raheem Adebayo Shittu (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Jihar Gombe, 20 Oktoba 1972 (52 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta The Robert Gordon University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Larabci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
isaaliibrahim.com
Isah Ali Ibrahim Pantami

tun bayan sake babban zaɓen shugaban ƙasa na shekarar dubu biyu da goma sha tara (2019), bayan da Muhammadu Buhari ya yi nasara.[9] Saboda shugaban ƙasa yaga ƙwarewar sa a loƙacin da ya riƙe hukumar kula da hanyoyin sadarwa (NITDA), sai aka ba shi ministan sadarwa[10].Babban malami na sunnah.

Wallafe-Wallafe

gyara sashe

Farfesa Pantami ya Wallafa littatafai kamar haka:

  • Skills Rather than just a Degrees.[11]
  • Cybersecurity initiatives for securing a country
  • A Scholar's Journey :- Navigating Academia[12][13]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.google.com/amp/s/punchng.com/video-atiku-visits-buhari-in-daura/%3famp
  2. https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/659583-my-government-didnt-do-anything-in-secret-buhari.html
  3. Aborisade, Sunday (23 July 2019). "Full list of Buhari's ministerial nominees" (in Turanci). punchng.com. Retrieved 17 November 2022.
  4. Meet the New NITDA Director-General-Dr Isa Ali Pantami Archived 2016-09-30 at the Wayback Machine, Sahara Standard
  5. "Communications Minister, Pantami Becomes Professor of Cyber Security". PRNigeria. 6 September 2021. Retrieved 8 September 2021.
  6. Malumfashi, Muhammad (6 September 2021). "Isa Pantami ya zama Farfesan Jami'a yana rike da kujerar Ministan Gwamnati a Najeriya". legit.hausa.ng. Retrieved 8 September 2021.
  7. "Pantami promoted to professor of cyber security". The Guidian. 6 September 2021. Retrieved 8 September 2021.
  8. Ibrahim, Aminu (14 September 2021). "Kungiyar Kiristocin Nigeria, CAN, ta jinjinawa Pantami: Muna alfahari da kai a matsayin ɗan mu". legit hausa.ng. Retrieved 14 September 2021.
  9. "Buhari ya ba Sheikh Pantami Ministan Sadarwa". BBC Hausa.Com. 21 August 2019. Archived from the original on 8 September 2021. Retrieved 8 September 2021.
  10. https://saharareporters.com/2021/04/12/sheikh-pantami-our-communication-minister-and-american-watch-list-terrorism-dr-bolaji-o
  11. https://www.legit.ng/nigeria/1505667-pantami-unveils-book-skills-supervises-disbursement-n187bn-broadband-penetration/
  12. https://leadership.ng/ex-minister-pantami-to-unveil-book-on-scholarly-journey-personal-experience/
  13. https://www.google.com/amp/s/www.vanguardngr.com/2024/01/pantami-to-unveil-book-on-scholarly-journey-personal-experience/amp/