Sir Isaac Newton an haife shi ne a kasar Birtaniya . Ran ashirin da biyar ga Disamba, 1642 ya kuma mutu a ranar ashirin ga Maris 20, 1727. Sir Isaac Newton sananne ne a duk faɗin duniya, a kan ilimin kimiyya , Lissafi, Falsafanci, Falaki. Aikin shi da ya shahara a kai shi ne dokar nauyi, da kuma ilimin Lissafi. Shahararre ne saboda littafinsa na Falsafanci irinsu, Naturalis Principia Mathematica (1687).
Isaac Newton
1703 - 1727 ← John Somers, 1st Baron Somers (en) - Hans Sloane (mul) → Disamba 1701 - 1702 District: Cambridge University (en) ga Janairu, 1700 - 31 ga Maris, 1727 1696 - ga Janairu, 1700 1689 - 1690 District: Cambridge University (en) 1669 - 1702 Rayuwa Haihuwa
Woolsthorpe Manor (en) da Woolsthorpe-by-Colsterworth (en) , 25 Disamba 1642 (Julian) ƙasa
Kingdom of England (en) Kingdom of Great Britain (en) Mazauni
Ingila Ƙabila
English people (en) Mutuwa
Kensington (en) , 20 ga Maris, 1727 (Julian) Makwanci
Westminster Abbey (en) Ƴan uwa Mahaifi
Isaac Newton Sr. Mahaifiya
Hannah Ayscough Ƴan uwa
Karatu Makaranta
University of Cambridge (en) The King's School, Grantham (en) (1655 - 1659) Trinity College (en) (ga Yuni, 1661 - ga Augusta, 1665) Bachelor of Arts (en) Trinity College (en) (ga Afirilu, 1667 - 1668) Master of Arts (en) Thesis director
Isaac Barrow (mul) Benjamin Pulleyn (mul) no value Harsuna
Harshen Latin Turanci Malamai
Isaac Barrow (mul) Benjamin Pulleyn (mul) Ɗalibai
Sana'a Sana'a
masanin lissafi , mai falsafa , physicist (en) , Ilimin Taurari , Malamin akida , inventor (en) , alchemist (en) , ɗan siyasa , polymath (en) , university teacher (en) , marubucin labaran da ba almara , theoretical physicist (en) , chemist (en) , Malamin akida , astrologer (en) , marubuci , mintmaster (en) , scientist (en) da executive (en) Wurin aiki
Cambridge (mul) da Landan Employers
University of Cambridge (en) Muhimman ayyuka
Philosophiæ Naturalis Principia Mathematica (en) Method of Fluxions (en) Opticks, or a Treatise of the Reflections, Refractions, Inflections and Colours of Light (en) Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa
René Descartes Mamba
Royal Society (en) Imani Addini
nontrinitarianism (en) Jam'iyar siyasa
Whigs (en) IMDb
nm8865538
Wannan mukalar bata da
Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da
Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Zanen Isaac Newton
Mutum-mutumin Isaac Newton a Kwalejin Trinity
Isaac Newton yana daga cikim mutane mafi shara a duniya wainda ake amfani da ilimun kimiyar wanda shine mafi sharan masu ilimin kimiya.
Ya kawo wasu kaidoji guda uku akan yanayin motsawan jiki kodai na mai rai kona mare rai sune
1- First Law of motion
2- Second law of notion
3- Third la of motion
wainda suke a cikin littattafan physics na sakandare da jamia.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .