Indiyanci Hindi, हिन्दी, harshe ne da akafi yin amfani da shi a kasar Indiya. Shine harshe na biyar mafi girma a duniya da masu ji miliyar 182 a kididdigar 1998. Ana amfani da salon rubutu na Devanāgarī Brahmi.

Wikidata.svgIndiyanci
language (en) Fassara
Hindustani.svg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na western Hindi languages (en) Fassara
Linguistic typology (en) Fassara subject–object–verb (en) Fassara, syllabic language (en) Fassara da fusional language (en) Fassara
Has grammatical case (en) Fassara Q2491233 Fassara
Tsarin rubutu Devanagari (en) Fassara, Kaithi (en) Fassara da Urdu alphabet (en) Fassara
Language regulatory body (en) Fassara Central Hindi Directorate (en) Fassara

Anfi yin nagana, rubutu da gane harshen Indiyanci a Arewacin Indiya da kuma wasu sassa na kasar ya Indiya. A shekarar 1997, wani bincike ya tabbatar da kaso 45% na mutanen Indiya na jin Indiyanci. Ainahin Indiyancin da aka sani shine na Hindustani. Ya dauko kalmomin shi ne daga harshen Dravidiyan na Kudancin Indiya, da kuma harshen Fashiya, Larabci, Turkanci, Turanci da Harshen Fotugal. Harshen Indiyancin Hindustani yaso yazo daya da Harshen Urdu, harshen gudanarwar gwamnati a kasar Fakistan; babban bambancin shine Urdu da haruffan Larabci ake rubuta shi. Urdu da Indiyanci duka suna daukar kansu a matsayin yare daya har zuwa lokacin da aka raba Indiya da Fakistan.

Nau'in yareGyara

HarsheGyara

RubutuGyara

 
waɗannan suna daga cikin baƙaƙin ƙasar Indiya

HotunaGyara

MazaGyara

MataGyara

ManazartaGyara