Ikechukwu Emetu injiniyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa, wanda zai zama mataimakin gwamnan jihar Abia daga ranar 29 ga watan Mayun 2023. An zaɓi Emetu mataimakin gwamna a zaɓen gwamnan jihar Abia a cikin shekarar 2023.[1]

Ikechukwu Emetu
mutum
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Shekarun haihuwa 24 ga Maris, 1985
Harsuna Turanci, Pidgin na Najeriya da Harshen, Ibo
Sana'a ɗan siyasa da injiniya
Muƙamin da ya riƙe Deputy Governor of Abia State (en) Fassara
Ilimi a Jami'ar Fasaha ta Tarayya Owerri
Ɗan bangaren siyasa Nigeria Labour Party
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Addini Kiristanci
Hair color (en) Fassara black hair (en) Fassara
Personal pronoun (en) Fassara L485

Manazarta

gyara sashe