Ignatius A. Onimawo an haife shi a ranar 20 ga Yuli, 1957, ɗan Najeriya ne mai ilimi, masanin abinci, mai bincike, kuma tsohon mataimakin shugaban jami'ar Ambrose Alli, Ekpoma.

Ignatius A. Onimawo
Rayuwa
Haihuwa Etsako ta Yamma da jahar Edo, 20 ga Yuli, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yaren afenmai
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Yaren afenmai
Sana'a
Sana'a Malami da university teacher (en) Fassara
Employers Jami'ar Ambrose Alli
Mamba Nutrition society of Nigeria (en) Fassara
Federation of African Nutrition Societies (en) Fassara
Imani
Addini Katolika
Kiristanci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
[1][2][3]


Manazarta

gyara sashe
  1. "VC tasks NAFDAC on safe food, beverages - The Nation Nigeria". The Nation Nigeria (in Turanci). 2017-04-04. Retrieved 2018-07-06.
  2. [Ignatius Onimawo "Ignatius Onimawo"] Check |url= value (help).
  3. "CONUA AAU backs Osadolor as acting VC, commends Obaseki over appointment". The Sun Nigeria (in Turanci). 2021-05-14. Retrieved 2021-05-17.