Harshe (yare)
Shi ne ginshikin hanyar isar da Sako, ko Magana, koyo da koyarwa, kasuwanci, Wanda mutane suka gada.
Harshe wato harshe shi ne wani Abu da ake masa lakabi da yare, kama yare kuma ya kasu kashi kashi a fadin duniya a akwai yaruka da dama a fadin duniya.[1]
harshe | |
---|---|
aptitude (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | languoid (en) |
Bangare na | sadarwa |
Karatun ta | ilimin harsuna, sociology of language (en) da philosophy of language (en) |
Has characteristic (en) | language variety, irin harsuna, usage (en) da nahawu |
Gudanarwan | Q118607849 |
Amfani wajen | mutum |
Uses (en) | iyawar harshe |
Akwai irin su
gyara sashe- Turanci
- Faransanci
- Larabci
- Hausa
- Fillanci
- Kare-kare
- Kanuri
- Bolanci
- Ngzimanci
- Ngamonci
- Kwaya
- Bade
- Margi
- Babur
- Chibok
- Gwaza
- Shuwa
- Muncika
- Kilba
- Nufe
- Buduma
- Igbo
- Yoruba
- Igala
- Tangale
- Jikum
- Basayi
- Gwari
- Mummuye
- Ibra
- Arago
- Tibi
- Manga
- Maga
- Gobur
- Mali
- Buzu
- Bararoji
- Suwahili
- Sudan
- Idoma
- Lara
- Jara
- Guddiri
- Bacama
- Jamjam
- Kalabash
- Tere
- Kabawa
- Dakkare
- Zazzaganci
- Mada
- Okirka
- Obunu
- Lungude
- sipananci
- potuganci
Hotuna
gyara sashe-
Samfurin rubutun wasu yaruka
-
Angika Language Word and Sentence examples HINDI to ANGIKA.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Kamusella, Tomasz (2016). "The History of the Normative Opposition of 'Language versus Dialect': From Its Graeco-Latin Origin to Central Europe's Ethnolinguistic Nation-States". Colloquia Humanistica. 5 (5): 189–198. doi:10.11649/ch.2016.011. Archived from the original on 26 February 2020. Retrieved 9 February 2020.