Igala yare ne dake da asali a Nijeriya musamman a jihar Kogi, da wani bangaren jihar kwara, kuma ana samun mutanen Igala a dukkanin jihohin dake Nijeriya bakidaya.

Wannan Muƙalar guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyara shi.