Buzu Shima nau’in kayan kida ne da ake jeme fatar akuya ko wata karamar dabba a daura ta a cinya kada ta. Makadan buzu ake kira da a dake buzu kuma ana amfani da ita wajen kidan malamai.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration</nowiki> : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria].