Haƙƙoƙin ɗan'adam
Hakƙoƙin ɗan'adam wasu ababen ɗabi'u ne ko hanyoyin tafiyar da rayuwa na yau da kullum[1] wanda ke bayyana wasu kafaffun dabi'un ƴan'adam sannan kuma akan basu kariya ako da yaushe amatsayin hakƙoƙin doka dana ɗabi'a acikin dokan gari dana duniya.[2] They are commonly understood as inalienable,[3] asalin hakƙoƙi "wanda mutum ke gadon sa kuma yake samu badan komai ba sai dai dan ya kasance shi ɗan'adam ne"[4] kuma sune "dukkanin mutane ke gada",[5] ba tare da duba ga shekarun su ba, ƙasar su ta asali, wurin zama, harshe, addini, ƙabila, ko kuma kowane irin babbanci.[3] They are applicable everywhere and at every time in the sense of being universal,[1] kuma sune egalitarian akan kasantuwar su dukka ɗaya ne akan kowane mutum.[3] Ana ɗaukar su da nuna yadda zaka ji da rule of law[6] da sanya wajabci akan kowane mutum da su daraja hakƙoƙin wasu,[1][3] kuma akan dubesu akan babu wanda zai iya fitar da hakƙoƙin akan wasu ko wani, sai dai kawai idan akan tabbatar da wata dokar ne a wasu wurare taƙaitattu;[3] misali, hakƙoƙin ƴan'adam kan haɗa da Ƴanci daga ɗauren daba ƙa'ida, azabtarwa, da kuma kisan mutum.[7] Muhimmin Jawabin da Majalisar ɗinkin duniya ta bayyana game da Hakkokin Yan-adam a shekarar 1948[8]
![]() | |
---|---|
convention (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
Haƙƙoƙi da convention (en) ![]() |
Bangare na |
international law (en) ![]() |
Hashtag (en) ![]() | StandUp4HumanRights |
Gudanarwan | Mai kare ƴancin ɗan'adam |
WordLift URL (en) ![]() | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/human_rights |

Rediyo Muryar Jamus ya ba da bayani game da haƙƙin Ɗan-adam daga Majalisar Dinkin Duniya.[9]
Kulawa, da Bayar da Rahoto Game da Take Haƙƙin Ɗan-adam.[10]
ManazartaGyara
- ↑ 1.0 1.1 1.2 James Nickel, with assistance from Thomas Pogge, M.B.E. Smith, and Leif Wenar, 13 December 2013, Stanford Encyclopedia of Philosophy, Human Rights, Retrieved 14 August 2014
- ↑ Nickel 2010
- ↑ 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 Majalisar ɗinkin duniya, Ofishin babban kwamishina na Hakƙoƙin ƴan'adam, What are human rights?, Retrieved 14 August 2014
- ↑ Sepúlveda et al. 2004, p. 3"Archived copy". Archived from the original on March 28, 2012. Retrieved November 8, 2011.CS1 maint: archived copy as title (link)
- ↑ Burns H. Weston, 20 March 2014, Encyclopædia Britannica, human rights, Retrieved 14 August 2014
- ↑ Gary J. Bass (book reviewer), Samuel Moyn (author of book being reviewed), 20 October 2010, The New Republic, The Old New Thing, Retrieved 14 August 2014
- ↑ Merriam-Webster dictionary, [1], Retrieved 14 August 2014, "rights (as freedom from unlawful imprisonment, torture, and execution) regarded as belonging fundamentally to all persons"
- ↑ http://udhrinunicode.org/d/udhr_hau_NG.html
- ↑ http://www2.dw-world.de/hausa/Hoererpost/1.202692.1.html[permanent dead link]
- ↑ http://www.amnesty.nl%2Fdocumenten%2Fspa%2Fhandbook_community_hau.pdf