Gombe (birni)
birni ne kuma ƙaramar hukuma a jahar gomben Najeriya
Gombe karamar hukuma ce dake Jihar Gombe[1], a tsakiyar Arewa[2] maso gabashin Najeriya[3]. Ita ce Babban birnin Jihar Gombe[4], kuma a nan ne fadar gwamnatin Jihar take, da wasu daga cikin manya manyan ma'aikatun gwamnati.[5] Harma Fadar sarkin[6] garin jihar ta Gombe yana a nan ne.
Gombe | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | Jihar Gombe | ||||
Babban birnin | |||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 52 km² | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Gombe local government (en) | ||||
Gangar majalisa | Gombe legislative council (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Yanayi (Climate).
gyara sasheTana da tsayin mita 451.61 (ƙafa 1481.66), sama da matakin teku, Gombe tana da yanayi mai zafi da bushewa ko bushewa (Classification: Aw). Yanayin zafin birnin a duk shekara yana da 30.54ºC (86.97ºF) kuma ya fi 1.08% sama da matsakaicin Najeriya.[7]
Manazarta.
gyara sashe- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://hausa.legit.ng/news/1598780-gwamnatin-gombe-ta-dauki-matakin-inganta-lafiyar-almajirai/&ved=2ahUKEwjHy9K24PiGAxUnXEEAHb_5CKAQxfQBKAB6BAgaEAE&usg=AOvVaw0KrEYXLnoAZ5rqJ4Mnqi1L
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://hausa.legit.ng/news/1598962-a-karshe-tinubu-ya-fadi-abin-da-ya-ruguza-yankin-arewa-ya-nemo-hanyoyin-dakile-matsalolin/&ved=2ahUKEwic7Yfy4PiGAxVYVEEAHfnMDV0QxfQBKAB6BAgOEAI&usg=AOvVaw2lsmhbXzLMdirwTgSrhiqX
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://www.vanguardngr.com/2024/06/nigerias-economy-has-been-revamped-edun/amp/&ved=2ahUKEwjE75mV4fiGAxW8Q0EAHTG9Ct0QyM8BKAB6BAgOEAI&usg=AOvVaw1JuTMWxhUBsyQ6mzzn8Mco
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://aminiya.ng/an-kama-kansila-da-basarake-kan-satar-tiransfoma-a-gombe/&ved=2ahUKEwijrbbI4viGAxUIWkEAHZk6DI8QxfQBKAB6BAgZEAE&usg=AOvVaw2GU_XRRinxp8rjh0DqSrhT
- ↑ "The World Gazetteer". Archived from the original on 2007-10-01. Retrieved 2004-03-07.
- ↑ https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&opi=89978449&url=https://punchng.com/emirate-council-rejects-gojes-offer-to-reconstruct-mosques/%3Famp&ved=2ahUKEwior4KS4_iGAxXDVEEAHTi9Br8QyM8BKAB6BAgJEAI&usg=AOvVaw1IvuY0ejcYQuATEZh_4uLj
- ↑ https://tcktcktck.org/nigeria/gombe