Gombe (birni)

birni kuma ƙaramar hukuma a Najeriya
(an turo daga Gombe, Nigeria)

Gombe karamar hukuma ce dake Jihar Gombe, a tsakiyar Arewa maso gabashin Nijeriya. Ita ce Babban birnin Jihar Gombe, kuma a nan ne fadar gwamnatin Jihar take, da wasu daga cikin manya manyan ma'aikatun gwamnati.[1] harma Fadar sarkin gari jihar ta Gombe yana a nan ne.

Gombe


Wuri
Map
 10°17′00″N 11°10′00″E / 10.2833°N 11.1667°E / 10.2833; 11.1667
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Gombe
Babban birnin
Labarin ƙasa
Yawan fili 52 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Gombe local government (en) Fassara
Gangar majalisa Gombe legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
hoton wurin wasa na gombe
Haha school ya Gombe

Yanayi (Climate) gyara sashe

Tana da tsayin mita 451.61 (ƙafa 1481.66) sama da matakin teku, Gombe tana da yanayi mai zafi da bushewa ko bushewa (Classification: Aw). Yanayin zafin birnin a duk shekara yana da 30.54ºC (86.97ºF) kuma ya fi 1.08% sama da matsakaicin Najeriya.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. "The World Gazetteer". Archived from the original on 2007-10-01. Retrieved 2004-03-07.
  2. https://tcktcktck.org/nigeria/gombe