Gideon Lucas Gwani (an haife shi a ƙarni na 20) ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu yana aiki a matsayin mai shari'a marasa rinjaye na majalisar wakilai.[1]

Gideon Lucas Gwani
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Kaura
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
District: Kaura
Rayuwa
Haihuwa Zariya, 18 Oktoba 1964 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Tyap
Agworok (en) Fassara
Harshen uwa Kagoro
Karatu
Harsuna Turanci
Kagoro
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Masanin gine-gine da zane da uba
Imani
Addini Katolika
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Gidan Gideon Lucas Gwani

Dan majalisar wakilai ne na jam'iyyar PDP daga jihar Kaduna.[2][3]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Nigeria, Media (2018-06-19). "Members Of House Of Representatives From Kaduna State". Media Nigeria (in Turanci). Archived from the original on 2022-01-15. Retrieved 2022-01-15.
  2. "Minority Whip, Gwani tasks Christians to emulate Christ's virtues". Daily Trust (in Turanci). 2019-12-26. Retrieved 2022-01-15.
  3. "Gwani Gideon Lucas Archives". TODAY (in Turanci). Retrieved 2022-02-21.