George Washington (February 22, 1732 zuwa February 11, 1731) an haife shi a February 11, 1731.) Yakasance Dan'siyasan kasar Tarayyar Amurka, janar din soja, Baban kasa, kuma Wadanda suka kafa Tarayyar Amurka wanda yazama Shugaban Tarayyar Amurka na farko (1789–1797). Ya jagoranci Patriot forces a muhimmiyar American Revolutionary War kuma yakaisu ga samun nasara akan Britaniya. Washington yazauna a Constitutional Convention a shekara ta 1787, wadda ta kafa sabuwar kasar. Saboda jaruntarsa da jajircewa a American Revolution, ake kiransa da "Father of His Country".

Simpleicons Interface user-outline.svg George Washington
Gilbert Stuart Williamstown Portrait of George Washington.jpg
Rayuwa
Haihuwa Westmoreland County (en) Fassara, ga Faburairu, 22, 1732
ƙasa Great Britain (en) Fassara
Tarayyar Amurka
Mazaunin Philadelphia
Westmoreland County (en) Fassara
New York
Mount Vernon (en) Fassara
Harshen uwa Turanci
Mutuwa Mount Vernon (en) Fassara, Disamba 14, 1799
Makwanci Mount Vernon (en) Fassara
Washington's Tomb (en) Fassara
Yanayin mutuwa natural causes (en) Fassara (epiglottitis (en) Fassara
acute laryngitis (en) Fassara)
Yan'uwa
Mahaifi Augustine Washington
Mahaifiya Mary Ball Washington
Siblings
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, hafsa, farmer (en) Fassara, cartographer (en) Fassara, land surveyor (en) Fassara, injiniya, statesperson (en) Fassara da slave holder (en) Fassara
Tsayi 74 in
Mamba freemasonry (en) Fassara
American Philosophical Society (en) Fassara
American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Société d'agriculture de Paris (en) Fassara
Society of the Cincinnati (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja Continental Army (en) Fassara
United States Army (en) Fassara
Digiri major general (en) Fassara
lieutenant general (en) Fassara
General of the Armies of the United States (en) Fassara
Ya faɗaci American Revolutionary War (en) Fassara
Philadelphia campaign (en) Fassara
French and Indian War (en) Fassara
Boston campaign (en) Fassara
Battle of Fort Necessity (en) Fassara
New York and New Jersey Campaign (en) Fassara
Northwest Indian War (en) Fassara
Braddock Expedition (en) Fassara
Battle of the Monongahela (en) Fassara
Battle of Jumonville Glen (en) Fassara
Yorktown campaign (en) Fassara
Imani
Addini Episcopal Church (en) Fassara
Jam'iyar siyasa nonpartisanism (en) Fassara
IMDb ch0028228
George Washington signature.svg
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.