Philadelphia
Philadelphia ko Filadelfiya (lafazi: /filadelfiya/) birni ce, da ke a jihar Fensilfaniya, a ƙasar Tarayyar Amurka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 1,567,872 (miliyan ɗaya da dubu dari biyar da sittin da bakwai da dari takwas da saba'in da biyu). An Kuma gina birnin Philadelphia a shekara ta 1682.
Philadelphia | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Inkiya | Philly da City of Brotherly Love | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Tarayyar Amurka | ||||
Jihar Tarayyar Amurika | Pennsylvania | ||||
County of Pennsylvania (en) | Philadelphia County (en) | ||||
Babban birnin |
Philadelphia County (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,603,797 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 4,339.17 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 613,125 (2020) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Located in statistical territorial entity (en) | Delaware Valley (en) | ||||
Yawan fili | 369.609252 km² | ||||
• Ruwa | 6.0305 % | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Delaware River (en) | ||||
Altitude (en) | 12 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Upper Darby Township (en) Millbourne (en) Yeadon (en) Darby (en) Colwyn (en) Darby Township (en) Folcroft (en) Tinicum Township (en) West Deptford Township (en) National Park (en) Westville (en) Gloucester City (en) Camden (en) Pennsauken Township (en) Palmyra (en) Riverton (en) Cinnaminson Township (en) Delran Township (en) Delanco Township (en) Bensalem Township (en) Lower Southampton Township (en) Lower Moreland Township (en) Abington Township (en) Rockledge (en) Cheltenham Township (en) Springfield Township (en) Whitemarsh Township (en) Lower Merion Township (en) Haverford Township (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | William Penn (mul) | ||||
Ƙirƙira | 1682 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Philadelphia, Pennsylvania (en) | Jim Kenney (en) (4 ga Janairu, 2016) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 19019–19255, 19171 da 19172 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 267 da 215 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | phila.gov | ||||
Hotuna
gyara sashe-
30th Street Station and Cira Centre, University City
-
Free Library of Philadelphia
-
Independence Hall, south facade
-
Gadar Ben Franklin
-
Joan of Arc Philly
-
James the Less HABS
-
UPennQuad
-
Wurin bauta na Masonic a Philadelphia
-
Philly_skyline
-
United_States,_Pier_82,_Columbus_Boulevard,_Philadelphia, Pennsylvania, USA 2017