Gaston Bart-Williams (1938-1990) ɗan jaridar Saliyo ne, darektan fina-finai, mmarubuci, mawaƙi, ɗan diflomasiyya kuma mai fafutuka. Ya zauna kuma ya yi aiki galibi a Jamus.[1]

Gaston Bart-Williams
Rayuwa
Haihuwa Freetown, 3 ga Maris, 1938
ƙasa Saliyo
Mutuwa Freetown, 28 ga Augusta, 1990
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci, ɗan jarida da darakta
IMDb nm8035769

Rayuwa gyara sashe

An haifi Gaston Bart-Williams a Freetown ranar 3 ga watan Maris 1938 ga iiyayen Creole na Saliyo. Ya yi karatu a Makarantar Yarima ta Wales a Freetown sannan kuma Bo School a Bo. Ya kafa ƙungiyar aal'adu ta matasa ta Afirka a sshekara ta 1958, kuma yya kasance wwakilin Saliyo a Taron Matasa na Duniya na 1959 a Bamako, Mali.

Ayyuka gyara sashe

Plays gyara sashe

  • A Bouquet of Carnations
  • In Praise of Madness
  • Uhuru

Fina-finai gyara sashe

  • Zur Nacht, 1967
  • Immer nur Mordgeschichten, 1968

Manazarta gyara sashe

  1. Gareth Griffiths (2014). African Literatures in English: East and West. Routledge. p. 248. ISBN 978-1-317-89585-5.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe