Kanar (daga baya Birgediya Janar) Garba Mohammed (15 Afrilu 1944 – 10 Afrilu 2021 ) an naɗa shi gwamnan jihar Sokoto a Najeriya daga watan Agustan shekara ta 1985 zuwa Disambar shekara ta 1987 a lokacin mulkin soja na Janar Ibrahim Babangida.[1][2][3]

Garba Mohammed
gwamnan jihar Sokoto

ga Augusta, 1985 - Disamba 1987
Garba Duba - Ahmed Muhammad Daku
Rayuwa
Haihuwa 15 ga Afirilu, 1944
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Turanci
Mutuwa 10 ga Afirilu, 2021
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Digiri Janar

Manazarta gyara sashe

  1. "BREAKING: Emir of Lere is dead". 10 April 2021.
  2. "April 2021".
  3. "Nigerian States". WorldStatesmen. Retrieved 2010-01-06.