Florence Diya Aya 'yar siyasar Najeriya ce kuma 'yar kasuwa. An haife ta ne a Garkida a shekara ta 1948 kuma ta fito ne daga Garaje Agban, Kagoro, Karamar Hukumar Kaura ta Jihar Kaduna. Ta kasance memba na Majalisar Dokokin Jihar Kaduna daga 1990 zuwa 1993.[1]

Florence Aya
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kaduna, 1948 (75/76 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da ɗan kasuwa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe