Florence Akinwale
Florence Akinwale ƴar siyasa ce kuma mace daga jihar Ekiti, Najeriya.[1]
Florence Akinwale | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | mace |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Florence |
Sunan dangi | Akinwale (mul) |
Wurin haihuwa | Jahar Ekiti |
Harsuna | Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya |
Sana'a | ɗan siyasa |
Muƙamin da ya riƙe | Majalisar Wakilai (Najeriya) |
Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
Hair color (en) | black hair (en) |
Sana'a
gyara sasheAkinwale ta wakilci mazaɓar Emure/Gbenyi/Ekiti ta Gabas a majalisar dokokin Najeriya daga 2007 zuwa 2011 a ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party.[2][3]