Felicia Eze

Dan kwallo ne a Najeriya

Felicia Eze (An haife ta a ranar 27 Satumba a shekara ta 1974 – 31 Janairu 2012)[1] yar wasan ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya ce.[2] Ta buga wa Najeriya gasar Olympics ta lokacin zafi a shekarar 2004.[3]Felicia Eze ta rasu ne a ranar 31 ga watan Janairun 2012 a jihar Anambra bayan gajeriyar rashin lafiya, tana da shekaru 37.[4] [5]

Felicia Eze
Rayuwa
Haihuwa Anambra, 27 Satumba 1974
ƙasa Najeriya
Mutuwa Anambra, 31 ga Janairu, 2012
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Duba kuma gyara sashe

  • Kwallon kafa a Gasar Olympics ta bazara ta 2004[6][7]

Manazarta gyara sashe

  1. "NFF mourns Felicia Eze, condoles Egyptian FA". kickoff.com. Retrieved 7 February 2012.
  2. Felicia Eze at FIFA (archived)
  3. Felicia Eze Olympic Results". sports-reference.com Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 7 February 2012.
  4. "NFF mourns Felicia Eze, condoles Egyptian FA". kickoff.com. Retrieved 7 February 2012. "Super Falcons Star Dies". vanguardngr.com. Retrieved 7 February 2012.
  5. "Super Falcons Star Dies". vanguardngr.com. Retrieved 7 February 2012.
  6. ^ "Felicia Eze Olympic Results". sports-reference.com. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 7 February 2012.
  7. Felicia Eze at Olympedia