Emmanuel Amunike

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Emmanuel Amunike (an haife shi a shekara ta 1970 a Eziobodo), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

WasaGyara

Emmanuel Amunike ya buga wasan ƙwallon ƙafa :

  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Zamalek SC (Misra) daga shekara 1991 zuwa 1994 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Sporting CP (Portugal) daga shekara 1994 zuwa 1996 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona (Spain) daga shekara 1996 zuwa 2000 ;
  • kum da ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Albacete (Spain) daga shekara 2000 zuwa 2002.

ManazartaGyara