Danladi suna ne na namiji na asalin Hausawa, Nijeriya. Mace ana cewa Ladi ko Ladidi. Ana nufin wanda aka haife shi ranar Lahadi. [1] Don haka daidai da ma’anarsa, ana ba da ita ga yaran da aka haifa a ranar Lahadi.

Danladi

Fitattun mutane masu suna

gyara sashe
  1. "Danladi". SheKnows (in Turanci). 2018-08-22. Retrieved 2024-10-14.