Chukwuma Nwazunku ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance memba mai wakiltar mazaɓar Ohaukwu/Ebonyi a majalisar wakilai.[1]

Chukwuma Nwazunku
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ebonyi/Ohaukwu
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

Rayuwa
Haihuwa 1975 (49/50 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Rayuwar farko da ilimi

gyara sashe

An haifi Chukwuma Nwazunku a shekarar 1975 kuma ɗan asalin jihar Ebonyi ne. Ya yi karatun sakandire a shekarar 1992 a Abakiliki High School. [1]

Aikin siyasa

gyara sashe

A shekarar 2019, an zaɓe shi a matsayin memba mai wakiltar Ohaukwu/Ebonyi Federal Constituency.[1] Gabanin zaɓen gwamna na shekarar 2023, Chukwuma ya zaɓi fom ɗin jam’iyyar ne tare da ƙaninsa, Dokta Augustine Nwazunku, dukkansu a ƙarƙashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).[2] Ya taɓa zama kakakin majalisar dokokin jihar Ebonyi, kuma ya fuskanci tsigewa har sau biyu. [1] [3]

  • Akwamini-Eka I na Ebonyi State[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 1.4 "Hon. Chukwuma Nwazunku biography, net worth, age, family, contact & picture". www.manpower.com.ng. Retrieved 2024-12-27. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  2. Nation, The (2022-03-29). "2023: Two brothers, ex-Minister pick Ebonyi Gov forms". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
  3. eribake, akintayo (2014-07-22). "Ebonyi: Intrigues that enthroned Madam Speaker". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.