Charly Boy

Mawaƙin Najeriya, marubucin waƙa, ɗan wasan Nollywood, mai gabatar da talabijin, mawallafi, kuma Furodusa wanda ya shahara a Shirin The Charly Boy Show.

Charles Chukwuemeka Oputa ko Charly Boy (Charlie Boy, CB, His Royal Punkness, Area Fada) (19 Yuni 1951 - ) mawakin Nijeriya ne.

Charly Boy
Rayuwa
Cikakken suna Charles Chukwuemeka Oputa
Haihuwa Najeriya, 19 ga Yuni, 1950 (74 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Ƴan uwa
Mahaifi Chukwudifu Oputa
Abokiyar zama Diane
Stella
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a ɗan jarida, mai rubuta waka, mawaƙi, producer (en) Fassara, entertainer (en) Fassara da jarumi
Tsayi 5.9 ft
Sunan mahaifi Area Fada, CB da His Royal punkness
Artistic movement African popular music (en) Fassara
Afrobeats
highlife (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe