Celestine Babayaro

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Celestine Babayaro (an haife shi a shekara ta 1978) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 1995 zuwa shekarar 2004.

Celestine Babayaro
Rayuwa
Cikakken suna Celestine Hycieth Babayaro
Haihuwa Kaduna, 29 ga Augusta, 1978 (45 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Plateau United F.C. (en) Fassara1994-1994
R.S.C. Anderlecht (en) Fassara1994-1997758
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya1995-2004270
Chelsea F.C.1997-20051325
Newcastle United F.C. (en) Fassara2005-2008471
  LA Galaxy (en) Fassara2008-200800
 
Muƙami ko ƙwarewa full-back (en) Fassara
Nauyi 69 kg
Tsayi 175 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

. .