Rukuni da ya kunshi kerin Daulolin da suka kafu na musulunci. Daulolin Musulunci anan na nifin daulolin da aka kafa su wadanda ake yin aiki da shari'ar Musulunci a cikin kundin shari'ar ta.