Bernadette Sanou Dao
Bernadette Sanou Dao (an haife ta a ranar 25 ga watan Fabrairu 1952 a Bamako, Faransa Sudan) marubuciya kuma 'yar siyasa ce. [1] Lokacin da take shekara 11, danginta sun dawo Upper Volta daga Mali. Ta halarci kwalejin Kolog-Naba a Ouagadougou daga baya Jami'ar Ohio a Amurka da Sorbonne a Paris, Faransa. [1] Daga shekarun 1986 zuwa 1987 ta kasance ministar al'adu ta Burkina Faso. Tana zaune a Ouagadougou. [1] Tana rubuta wakoki, gajerun labarai da labaran yara.[2]
Bernadette Sanou Dao | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bamako, 25 ga Faburairu, 1952 (72 shekaru) |
ƙasa |
Burkina Faso Mali |
Karatu | |
Makaranta |
Université Cheikh Anta Diop (en) Ohio University (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, ɗan siyasa da Malami |
Sunan mahaifi | Mâh Dao |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Bernadette SANOU DAO". Reading Women Writers and African Literatures. University of Western Australia. 15 July 2003. Retrieved 28 January 2010.
- ↑ Houzelot, Françoise (3 May 2002). "Bernadette Sanou Dao (Burkina Faso)" (in French). Africultures. Retrieved 28 January 2010.CS1 maint: unrecognized language (link)[permanent dead link]