Zenith Bank
(an turo daga Bankin Zenith)
Zenit Bank daya ne daga cikin jerin bankuna wato wajen ajiyar kudi na zamani wanda yake da rassa da dama a cikin tarayyar Najeriya. suna daga cikin manyan bankuna masu sabon salon Inganta rayuwa ta Hanyar samar da sauki wurin tura kudi da ajewa
Zenith Bank | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Zenith Bank |
Iri | kamfani da public company (en) |
Masana'anta | economics of banking (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Ƙaramar kamfani na | |
Harshen amfani | Turanci |
Kayayyaki |
Katin bashi, katin zare kudi, Fixed deposit (en) , savings bank (en) , automated teller machine (en) , batu na sayarwa, investment (en) , Bonds, Loans (en) , online banking (en) , current account (en) da savings account (en) |
Mulki | |
Hedkwata | Lagos, |
Mamallaki | Zenith Bank |
Stock exchange (en) | London Stock Exchange (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | Mayu 1990 |
Wanda ya samar | |
|