Jim James Ovia CFR CON (an haife shi 4 Nuwamba 1951) ɗan kasuwa ne kuma marubuci ɗan Najeriya. Shi ne wanda ya kafa bankin Zenith, wanda ya kafa a shekarar 1990, kuma a yanzu shi ne bankin da ya fi samun riba a kasar.[1][2][3]

Jim ovia
manager (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Agbor, 4 Nuwamba, 1951 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Louisiana at Monroe (en) Fassara
Southern University (en) Fassara
Makarantar Kasuwanci ta Harvard.
Sana'a
Sana'a ɗan kasuwa da Ma'aikacin banki
Wurin aiki Najeriya

Manazarta

gyara sashe
  1. Abiodun, Eromosele (2024-04-10). "Despite Economic Challenges, Zenith, Access, UBA, GTCO, Two Others Generated N3.11tn Profit in 2023". AriseNews. Retrieved 2024-07-03.
  2. Okwumbu, Ruth (2020-07-25). "Jim Ovia: From a clerk to founder of Nigeria's most profitable bank". Nairametrics (in Turanci). Retrieved 2021-02-03.
  3. Releases, Forbes Press. "Founder Of Zenith Bank Publishes Inspirational Business Guide". Forbes (in Turanci). Retrieved 2021-02-03.