Katin kiredit wani kati wadda yake saukaka ma mutane wajan cire kudin da suke ciki asusun ajiyar su katin biyan kuɗi ne, yawanci banki ne ke bayarwa, yana bawa masu amfani damar siyan kayayyaki ko ayyuka ko janye tsabar kudi akan bashi. Yin amfani da katin don haka yana ƙara bashin da za a biya daga baya.[1] Katunan bashi suna daya daga cikin hanyoyin biyan kuɗi da aka fi amfani da su a duk faɗin duniya.[2]

Katin bashi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na payment card (en) Fassara
Amfani wajen Cash advance (en) Fassara da App-o-rama (en) Fassara
Model item (en) Fassara American Express Gold Card (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. {{Cite book|last3=Arthur O'Sullivan (}
  2. The World Bank. "Credit card ownership (% age 15+)". World Bank Gender Data Portal (in Turanci). Retrieved 2023-10-21.