Asamoah Gyan (an haife shi a shekara ta 1985 a birnin Accra) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Gana. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Gana daga shekara ta 2003.

Simpleicons Interface user-outline.svg Asamoah Gyan
Asamoah Gyan (2014).jpg
Rayuwa
Haihuwa Accra, Nuwamba, 22, 1985 (34 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Ga (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa forward (en) Fassara
Lamban wasa 35
Nauyi 79 kg
Tsayi 180 cm