Annaba (lafazi : /annaba/ ; da harshen Berber: ⴱⵓⵏⴰ/Bouna; da Larabci: ﻋﻧﺍبة) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Shi ne babban birnin yankin Annaba. Annaba tana da yawan jama'a 257,359, bisa ga jimillar 2008. An gina birnin Annaba kafin karni na uku kafin haifuwar Annabi Issa.

Globe icon.svgAnnaba
عنابة (ar)
Annaba (fr)
Logo ville al Annaba (French Algeria).svg
Annaba, algeria04.jpg

Wuri
Dz - 23 - Annaba.svg Map
 36°54′N 7°46′E / 36.9°N 7.77°E / 36.9; 7.77
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
Province of Algeria (en) FassaraAnnaba Province (en) Fassara
District of Algeria (en) FassaraAnnaba District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 257,359 (2008)
• Yawan mutane 5,252.22 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 49 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum
Altitude (en) Fassara 3 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 23000
Kasancewa a yanki na lokaci
Annaba.