Oran
Oran (lafazi : /oran/ ; da harshen Berber: ⵡⴰⵀⵔⴻⵏ; da Larabci: وهران/Wahran) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Shi ne babban birnin yankin Oran. Oran tana da yawan jama'a 609 940, bisa ga jimillar shekarar 2008. A 2010 kuwa adadin kidayar mutane yakai 853,000. An gina birnin Oran a shekara ta 903 bayan haifuwar Annabi Issa.
Oran | |||||
---|---|---|---|---|---|
وهران (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Aljeriya | ||||
Province of Algeria (en) | Oran Province (en) | ||||
District of Algeria (en) | Oran District (en) | ||||
Babban birnin |
Oran Department (en) (1848–1962) Oran Province (en) arrondissement of Oran (en) (–1962) Oran District (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 803,329 (2008) | ||||
• Yawan mutane | 12,552.02 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 64 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Gulf of Oran (en) | ||||
Altitude (en) | 101 m | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Oran (en) Siege of Oran and Mers El Kébir (en) Sieges of Oran and Mers El Kébir (en) Siege of Oran (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 31000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 041 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | oran-dz.com |
Oran shine birni nabiyu mafi girma a kasar bayan birnin Aljir ansan birnin da hadahadar kasuwanci.
Hotuna
gyara sashe-
Oran
-
Bakin Teku na Oran a shekarar 1941
-
Oran - Place d'armes
-
Gaɓar tekun Oran
-
Chateau neuf, Oran
-
Oran
-
Tukanen yumɓu, Oran
-
Artificial palmerai lake
-
Mogataz de Oran 1737
-
La chapelle de Santa Cruz