Aliyu Abubakar (Dan kwallo)
Aliyu Audu Abubakar (an haife shi a ranar 15 ga watan Yunin shekara ta 1996), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafan yashi a Nijeriya wanda ke taka leda a matsayin Dan wasan tsakiya.
Aliyu Abubakar (Dan kwallo) | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lagos,, 15 ga Yuni, 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Hausa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 25 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 80 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 192 cm |
Haihuwa
gyara sasheAyyuka
gyara sasheKulab
gyara sasheA watan Disambar shekara ta 2014, Abubakar ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru uku tare da Ashdod, kafin barin kulob din sakamakon faduwarsu a karshen kakar shekara ta 2014-15. Bayan sakinsa daga Ashdod, an alakanta Abubakar da komawa wata kungiyar Serie A da ba a bayyana sunan ta ba. A watan Maris na shekara ta 2016, Abubakar ya sanya hannu kan kwantiragin shekara 1 daya da KuPS, bayan nasarar da aka samu a shari’ar, sannan shekara guda bayan haka, a watan Fabrairun shekara ta 2017, Abubakar ya sanya hannu kan Dila Gori.
A watan Afrilun shekara ta 2018, Aliyu ya koma PS Kemi a Veikkausliiga.
A 5 ga watan Fabrairun shekara ta 2020, Shakhter Karagandy ya ba da sanarwar sanya hannu kan Abubakar.[1][2][3][4][5][6]
Kididdigar aiki
gyara sashe- As of match played 21 June 2018[7]
Kulab | Lokaci | League | Kofin Kasa | Kofin League | Nahiya | Sauran | Jimla | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rabuwa | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | Ayyuka | Goals | ||
KuPS | 2016 | Veikkausliiga | 25 | 0 | 1 | 0 | 0 | 0 | - | - | 26 | 0 | ||
Dila Gori | 2017 | Erovnuli Liga | 19 | 0 | 2 | 0 | - | - | - | 21 | 0 | |||
PS Kemi | 2018 | Veikkausliiga | 10 | 0 | 0 | 0 | - | - | - | 10 | 0 | |||
Jimlar aiki | 54 | 0 | 3 | 0 | 0 | 0 | - | - | - | - | 57 | 0 |
Daraja
gyara sasheNijeriya U17
- FIFA U-17 World Cup : 2013
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Abubakar Thrilled To Have Signed For Ashdod". sl10.ng. SL10. 26 December 2014. Retrieved 26 April 2017.
- ↑ "Ex – Golden Eaglets Star Aliyu Abubakar Chased By Serie A Club". allnigeriasoccer.com. All Nigeria Soccer. 27 December 2015. Retrieved 26 April 2017.
- ↑ "Done Deal : KuPS Bring In Ex-Golden Eaglets Star Abubakar Aliyu". allnigeriasoccer.com. All Nigeria Soccer. 27 March 2016. Retrieved 26 April 2017.
- ↑ "Official: Ex Nigeria U-17 Star Aliyu Abubakar Joins FC DILA Of Georgia". owngoalnigeria.com. Own Goal Nigeria. 13 February 2017. Archived from the original on 27 April 2017. Retrieved 26 April 2017.
- ↑ "ALIYU ABUBAKAR SIIRTYY PS KEMIIN". pskemi.fi. ps kemi. 13 April 2018. Archived from the original on 14 April 2018. Retrieved 13 April 2018.
- ↑ "ОФИЦИАЛЬНО: АЛИЮ АБУБАКАР – ИГРОК ФК ШАХТЕР". shakhter.kz/ (in Russian). FC Shakhter Karagandy. 5 February 2020. Retrieved 5 February 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)[permanent dead link]
- ↑ "A.Abubakar". soccerway.com. Soccerway. Retrieved 25 April 2017.
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Aliyu Abubakar at Soccerway