Aliyu Musa (an haife shi a ranar 1 ga watan Disamba, shekara ta alif 1957) memba ne na Majalisar Wakilan Nijeriya. Ya kasance memba na jam’iyyar Democratic Party, an zabe shi a shekara ta 1999 kuma yana wakiltar mazabar Mani / Bindawa a jihar Katsina.

Aliyu Musa
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

ga Yuni, 2015 -
District: Bindawa/Mani
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

1999 -
Rayuwa
Haihuwa 1 Disamba 1957 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Musa ya kammala karatunsa ne a jami’ar Ahmadu Bello da digirin farko a bangaren ilimin kimiya da tarihi. Ya yi aure da yara biyu.

Manazarta

gyara sashe