Aliyu Ibrahim

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Aliyu Ibrahim kwararren dan wasan kwallon Najeriya ne, wanda ke taka leda a matsayin dan wasa na gaba a Nasarawa United F.C.[1]

Aliyu Ibrahim
Rayuwa
Haihuwa Najeriya
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Nasarawa United F.C.-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

A watan Janairun shekarar 2014, koci Stephen Keshi, ya gayyace shi da a saka shi cikin tawagar 'yan wasa 23 na Najeriya a gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 2014.[2][3] Ya taimaka wa kungiyar zuwa matsayi na uku bayan Najeriya ta doke Zimbabwe da ci 1-0.[4][5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Keshi names Chan squad". kickoffnigeria.com. Archived from the original on 8 February 2014. Retrieved 10 February 2014.
  2. "Nigeria coach Stephen Keshi names weakened CHAN Squad". bbc.com/. Retrieved 10 February 2014.
  3. "Nigeria announce 23-man CHAN squad". goal.com. Retrieved 10 February 2014.
  4. "Nigeria win Chan bronze". kickoff.com. Archived from the original on 9 June 2014. Retrieved 10 February 2014.
  5. "CHAN 2014: Eagles win bronze". sunnewsonline.com. Archived from the original on 18 February 2014. Retrieved 10 February 2014.