Alhassan Yusuf

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Alhassan Yusuf (an haife shi 18 ga Yulin shekarata 2000) ɗan kwallon Nijeriya ne wanda ke bugawa IFK Göteborg a matsayin ɗan wasan tsakiya.[1]

Alhassan Yusuf
Rayuwa
Haihuwa Kano, 18 ga Yuli, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
IFK Göteborg (en) Fassara25 ga Yuli, 2018-15 ga Yuli, 2021
Royal Antwerp F.C. (en) Fassara16 ga Yuli, 2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.75 m
Kyaututtuka

Girmamawa gyara sashe

  • Sabon shiga "Allsvenskan" na shekarar: 2019

Manazarta gyara sashe

  1. "A-lagskontrakt för Yusuf". IFK Göteborg. 25 July 2018. Retrieved 15 August 2020.

Dubi Kuma gyara sashe