Alakszandira ko Alexender, Ya kasance shahararran Sarki na daular Girka (ƙasa) wato Greece da turanci, yayi yake-yake kuma ya leka yankin duniya masu mutukar yawa, yana da wani doki mai suna Bucephalus dokin yayi matukar shahara ta yanda saida jinsa da ganinsa ya rastsa kowacce nahiyar duniya gaba daya. [1] [2] an ruwaito cewa Bucephalus ya rasa ransa bayan wani yaki da akayi mai suna Yakin Hydaspes a 326 BC, a wani yanki wanda a yau yankin yana cikin garinPunjab, Pakistan wato Pakistan, kuma an birne shi a Jalalpur Sharif a wajan garin Jhelum a cikin Punjab, Pakistan wato Pakistan.

Simpleicons Interface user-outline.svg Alakszandira
Alexander and Bucephalus - Battle of Issus mosaic - Museo Archeologico Nazionale - Naples BW.jpg
Rayuwa
Haihuwa Pella (en) Fassara, ga Yuli, 20, 356 BCE
ƙasa Macedonia (en) Fassara
ƙungiyar ƙabila Ancient Macedonians (en) Fassara
Mutuwa Babylon (en) Fassara, ga Yuni, 10, 323 BCE
Makwanci Alexandria
Yanayin mutuwa natural causes (en) Fassara (typhoid fever (en) Fassara)
Yan'uwa
Mahaifi Philip II of Macedon
Mahaifiya Olympias
Ma'aurata Barsine (en) Fassara
Campaspe (en) Fassara
Yara
Siblings
Ƙabila Argead dynasty (en) Fassara
Karatu
Harsuna Ancient Greek (en) Fassara
Malamai Aristotle (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da military leader (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsa Aristotle (en) Fassara
Aikin soja
Digiri commander-in-chief (en) Fassara
Ya faɗaci Wars of Alexander the Great (en) Fassara
Imani
Addini religion in ancient Greece (en) Fassara
Greek mythology (en) Fassara
Alexander da Bucephalus daga Domenico Maria Canuti, a karni na17th

Sunan dokin ya samo asali ne daga kan gatari a yaran su[3][4]

Natsuwa akan BucephalusGyara

 
A statue by John Steell Alexander yana kokarin kama Bucephalus, a lokacin da'akayi jayayya

Wani mai saida doki mai suna Philonicus wanda a ke ma lakabi da Thessalian ya bama sarki Philip II baban Alakszandira, damar samun Bucephalus in har yaci gasan iya kama Bucephalus akan kudi Dala (kimanin $182,000 na shekrar 2017 dollars) da aka auna da kudin su nada. saboda mai dokon yace babu wanda zai iya kama linzamin dokin, kuma in har kayi kokarin yin hakan zai baka kudin da dokin, in kuma ka kasa to zaka ba shi adadin wancan kudin, Sarki Philip II baida sha'awar gasan.

An bama Alakszandira dama sai ya bama kowa mamaki, yayi ma dokin fito mai sanyi, sai dokin ya juya ya kalla rana, hikiman Alakszandira shine dan dokin kada ya ga inuwarsa, sai ya kama linzamin dokin ya natsar da shi,[4] [5] [6][7][8] [9] [10] [11]

Diddigin bayanaiGyara

 1. , or Incitatus, Caligula's favourite horse, proclaimed Roman consul.
 2. The primary (actually secondary) accounts are two: Plutarch's Life of Alexander, 6, and Arrian's Anabasis Alexandri V.19.
 3. Hammond, N. G. L. (1998). "Chapter One: The boyhood of Alexander". The Genius of Alexander the Great. Chapel Hill: The University of North Carolina Press. ISBN 0-8078-4744-5. "Bucephalus, meaning 'Oxhead', so named from the brand-mark on his haunch, was a stallion some four years old."  Unknown parameter |access-date= ignored (help)
 4. 4.0 4.1 Arthur Hugh Clough (editor), John Dryden (translator), Plutarch's 'Lives', vol. II, Modern Library, 2001. Template:ISBN
 5. Anderson 1930:3 and 17ff.
 6. Homer, The Iliad, Book XXIII.
 7. Rolf Winkes, "Boukephalas", Miscellanea Mediterranea (Archaeologia Transatlantica XVIII) Providence 2000, pp. 101–107.
 8. Michael Wood, "In the footsteps of Alexander the Great".
 9. Andrew Runni Anderson, "Bucephalas and His Legend" The American Journal of Philology 51.1 (1930:1–21).
 10. Reipublicae Romanae Commentariorum (Venice, 1558), noted by Haskell and Penny, 1981.
 11. https://www.youtube.com/watch?v=cu0VOHIsdo4