Bucephalus
Bucephalus or Bucephalas, Ya kasance shahararran Doki na Alakszandira,dokin yayi matukar shahara ta yanda saida jinsa da ganinsa ya rastsa kowacce nahiyar duniya gaba daya. [1] [2] an ruwaito cewa Bucephalus ya rasa ransa bayan wani yaki da akayi mai suna Yakin Hydaspes a 326 BC, a wani yanki wanda a yau yankin yana cikin garinPunjab, Pakistan wato Pakistan, kuma an birne shi a Jalalpur Sharif a wajan garin Jhelum a cikin Punjab, Pakistan wato Pakistan.
Bucephalus | |
---|---|
individual animal (en) da doki | |
Bayanai | |
Individual of taxon (en) | doki |
Jinsi | male organism (en) |
Shekarun haihuwa | 354 "BCE" |
Lokacin mutuwa | ga Yuni, 325 "BCE" |
Wajen rufewa | Jalalpur Sharif (en) da Phalia (en) |
Mamallaki | Alexander the Great |
Color (en) | black (en) |
Sunan dokin ya samo asali ne daga kan gatari a yaran su[3][4].
Natsuwa akan Bucephalus
gyara sasheWani mai saida doki mai suna Philonicus wanda a ke ma lakabi da Thessalian ya bama sarki King Philip II baban Alakszandira, damar samun Bucephalus in har yaci gasan iya kama Bucephalus akan kudi Dala (kimanin $182,000 na shekrar 2017 dollars) da aka auna da kudin su nada.saboda mai dokon yace babu wanda zai iya kama linzamin dokin, kuma in har kayi kokarin yin hakan zai baka kudin da dokin, in kuma ka kasa to zaka ba shi adadin wancan kudin, Sarki Philip baida sha'awar gasan.
An bama Alakszandira dama sai ya bama kowa mamaki, yayi ma dokin fito mai sanyi, sai dokin ya juya ya kalla rana, hikiman Alakszandira shine dan dokin kada ya ga inuwarsa, sai ya kama linzamin dokin ya natsar da shi,[4] [5] [6][7][8] [9] [10] [11].
Hotuna
gyara sashe-
Alexander bisa dokin na Shiga kasar Italiya tare da Mabiyansa
-
Alexander bisa dokin
Diddigin bayanai
gyara sashe- ↑ , or Incitatus,Caligula's favourite horse, proclaimed Roman consul.
- ↑ The primary (actually secondary) accounts are two: Plutarch's Life of Alexander, 6, and Arrian's Anabasis Alexandri V.19.
- ↑ Hammond, N. G. L. (1998). "Chapter One: The boyhood of Alexander". The Genius of Alexander the Great. Chapel Hill: The University of North Carolina Press. ISBN 0-8078-4744-5. Archived from the original on 17 January 2016. Retrieved 15 February 2016.
Bucephalus, meaning 'Oxhead', so named from the brand-mark on his haunch, was a stallion some four years old.
- ↑ 4.0 4.1 Arthur Hugh Clough (editor), John Dryden (translator), Plutarch's 'Lives', vol. II, Modern Library, 2001.08033994793.ABA
- ↑ Anderson 1930:3 and 17ff.
- ↑ Homer, The Iliad, Book XXIII.
- ↑ Rolf Winkes, "Boukephalas", Miscellanea Mediterranea (Archaeologia Transatlantica XVIII) Providence 2000, pp. 101–107.
- ↑ Michael Wood, "In the footsteps of Alexander the Great".
- ↑ Andrew Runni Anderson, "Bucephalas and His Legend" The American Journal of Philology 51.1 (1930:1–21).
- ↑ Reipublicae Romanae Commentariorum (Venice, 1558), noted by Haskell and Penny, 1981.
- ↑ https://www.youtube.com/watch?v=cu0VOHIsdo4