Akbar Hashemi Rafsanjani (Persian: اکبر هاشمی رفسنجانی, an haife shi a ranar 25 ga watan Agustan 1934 kuma ya mutu a ranar 8 ga watan Janairun 2017) Dan siyasa ne a kasar Iran, marubuci ne kuma daya daga cikin jiga jigan juyin juya hali na kasar kasar ta Iran. Wanda shine shugaban kasa na hudu daga 1989-1997 a shuwagabannin kasar bayan tabbatar da Gwamnatin musulunci. Shine shugaban kwararru masu kafa doka a iran wato Assembly of Experts tun daga 2007 har zuwa 2011 a lokacin da kansa yaji bashida muradin zama a wannan matsayin[1][2]

Akbar Hashemi Rafsanjani
Chairman of the Assembly of Experts for Leadership (en) Fassara

25 ga Yuli, 2007 - 8 ga Maris, 2011
Ali Meshkini (en) Fassara - Mohammad-Reza Mahdavi Kani (en) Fassara
Chairman of the Expediency Discernment Council (en) Fassara

4 Oktoba 1989 - 8 ga Janairu, 2017
Ali Khamenei - Mahmoud Hashemi Shahroudi (en) Fassara
4. President of Iran (en) Fassara

17 ga Augusta, 1989 - 2 ga Augusta, 1997
Ali Khamenei - Mohammad Khatami
Member of the Assembly of Experts (en) Fassara

15 ga Augusta, 1983 - 8 ga Janairu, 2017
Speaker of the Islamic Consultative Assembly (en) Fassara

28 ga Yuli, 1980 - 3 ga Augusta, 1989
Javad Saeid (en) Fassara - Mehdi Karroubi (en) Fassara
Member of the Islamic Consultative Assembly (en) Fassara

28 Mayu 1980 - 3 ga Augusta, 1989
District: Tehran, Rey, Shemiranat and Eslamshahr (en) Fassara
Minister of Interior (Iran) (en) Fassara

6 Nuwamba, 1979 - 12 ga Augusta, 1980
Hashem Sabbaghian (en) Fassara - Mohammad-Reza Mahdavi Kani (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Nuq District (en) Fassara da Bahreman (en) Fassara, 25 ga Augusta, 1934
ƙasa Iran
Mutuwa Tehran da Tajrish (en) Fassara, 8 ga Janairu, 2017
Makwanci Behesht-e Zahra (en) Fassara
Khomeini Mausoleum (en) Fassara
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Effat Marashi (en) Fassara  (1958 -
Yara
Ahali Mohammad Hashemi Rafsanjani (en) Fassara
Karatu
Makaranta University of Qom (en) Fassara
University of Isfahan (en) Fassara
University of Tehran (en) Fassara
Harsuna Farisawa
Malamai Hussein-Ali Montazeri (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, marubuci, entrepreneur (en) Fassara da akhoond (en) Fassara
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja Armed Forces of Iran (en) Fassara
Ya faɗaci Iran–Iraq War (en) Fassara
Imani
Addini Shi'a
Jam'iyar siyasa Executives of Construction Party (en) Fassara
Akbar Hashemi Rafsanjani
Akbar Hashemi Rafsanjani
Akbar Hashemi Rafsanjani

A cikin shekaru 40 da ya yi yana mulki, Rafsanjani ya tara dimbin madafun iko wanda ya zama kakakin majalisar dokoki, babban kwamanda a lokacin yakin Iran da Iraƙi, sannan ya zabi Ali Khamenei a matsayin shugaban koli na Iran. Matsayinsa mai karfi da iko a kan siyasar Iran ya sa aka ba shi suna Akbar Shah[3][4]

Rafsanjani ya zama shugaban kasar Iran bayan ya lashe zaben 1989. Ya sake yin wani wa’adin mulkin bayan daya kara lashe zaben shekarar 1993. A zaben 2005 ya sake tsayawa takara karo na uku, inda ya zo na daya a zagayen farko na zaben amma a karshe ya sha kaye a hannun abokin hamayyarsa Mahmoud Ahmadinejad a zagaye na biyu na zaben. Shi da iyalinsa sun fuskanci keɓewar siyasa saboda goyon bayan da suka bai wa 'yan adawa a shekarar 2009. Rafsanjani ya kara shiga takarar neman shugabancin ƙasar a shekarar 2013[5] amma Majalisar ta hana shi takara.Da zaben Hassan Rouhani, wanda Rafsanjani ya fito fili ya goyi bayansa, a hankali dangin Rafsanjani sun dawo da martabarsu a siyasance. Rafsanjani ya mutu a cikin 2017, sakamakon bugun zuciya, a wani asibiti a Tehran yana da shekaru 82.[6][7][8] Duk da cewa jami'an gwamnati sun danganta mutuwarsa da bugun zuciya, mutuwarsa ta kwatsam ta sa ake rade-radin cewa an kashe shi. Iyalinsa sun tabbatar da cewa an kashe shi akayi. Wani bincike da aka yi ya nuna cewa jikinsa na dauke da sinadarai masu aman guba wato radioactive.

Farkon Rayuwa da karatu

gyara sashe
 
Akbar Hashemi Rafsanjani

An haifi Rafsanjani a ranar 25 ga watan Agustan 1934 a ƙauyen Bahreman kusa da birnin Rafsanjan a lardin Kerman, danginsa arziƙi ne manoman pistachio.[9][10] kuma yana da ‘yan’uwa guda bakwai[11]. Mahaifinsa, Mirza Ali Hashemi Behramani, dan kasuwan pistachio ne, daya daga cikin fitattun 'yan kasuwar Kerman. Mahaifiyarsa, Hajie Khanom Mahbibi Hashemi, ta rasu tana da shekaru 90 a duniya a ranar 21 ga Disamban 1995.[12] Daya daga cikin 'yan uwansa, Mohammad Hashemi, shi ne tsohon darektan IRIB.[13]

Cigaban siyasa

gyara sashe

Gwagwarmaya kafin Gwamnatin Musulunci

gyara sashe

Bayan tabbatar da Gwamnatin Musulunci

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. In Rafsanjani’s election to key post, Iran moderates see victory Indian Express, 6 September 2007
  2. Iran's Rafsanjani Loses Key Post On Assembly Of Experts Radio Free Europe/Radio Liberty, 8 March 2011
  3. Wright, Robin (9 January 2017). "Rafsanjani, Iran's Wiliest Revolutionary, Dies". The New Yorker.
  4. Ian Black (16 May 2013). "Iran election: Rafsanjani defends decision to stand as his 'national duty'". The Guardian
  5. "Iran's Rafsanjani Registers for presidential race". AP. Archived from the original on 11 June 2013. Retrieved 11 May 2013.
  6. "Iran's ex-President Rafsanjani dies at 82". 8 January 2017.
  7. "Former Iranian President Akbar Hashemi Rafsanjani dead". 8 January 2017.
  8. Iran's ex-president Hashemi Rafsanjani dies at 82". 8 January 2017.
  9. Ayatollah Akbar Hashemi-Rafsanjani Archived 28 December 2006 at the Wayback Machine from Radio Free Europe
  10. "Iran Report: May 9, 2005". Radio Free Europe/Radio Liberty. RadioFreeEurope/RadioLiberty. 11 November 2008.
  11. "Rafsanjani's possible return creates a buzz in Tehran". Financial Times. 25 March 2005. Archived from the original on 10 December 2022.
  12. "Profile – Hoj. Ali Akbar Rafsanjani". APS Review Gas Market Trends. 19 April 1999. Retrieved 19 June 2013.
  13. برخی ناگفته های محمد هاشمی. Tabnak. Archived from the original on 16 August 2017. Retrieved 8 January 2017.