''''Abu' Bello-Osagie (an haife shi a ranar 11 ga watan Agustan shekara ta 1988), wanda aka fi sani da suna Abubakar ko Abu, babban ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Najeriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba, kwanan nan ga Marsaskala a Malta .

Abubakar Bello-Osagie
Rayuwa
Haihuwa Birnin Kazaure, 11 ga Augusta, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Club Atlético River Plate (en) Fassara2005-200651
  S.C. Internacional (en) Fassara2006-200741
CR Vasco da Gama (en) Fassara2008-200840
Sociedade Esportiva e Recreativa Caxias do Sul (en) Fassara2009-201092
Qormi F.C. (en) Fassara2010-20136320
Valletta F.C. (en) Fassara2013-201395
Sliema Wanderers F.C. (en) Fassara2013-20143416
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

An haife shi a garin Benin City, Jihar Edo, a shekara ta alif dubu biyu da biyar 2005, ya bar Bendel Insurance na garinsu na Benin, kuma ya shiga River Plate an Argentina.[1]

Bello-Osagie ya shiga kungiyar Vasco da ke Rio de Janeiro a watan Disamba na shekara ta alif dubu biya da bakwai 2007, bayan tsohon dan wasan kwallon kafa Bismarck ya gano shi.[2] A ranar 17 ga watan Yulin shekara ta alif dubu biyu da takwas 2008, ya zauna a kan benci a karo na farko, a kan Goiás, inda ya buga wasan farko na wasan ƙwallon ƙafa a matsayin dan wasan Vasco a ranar 20 ga watan Yunin shekara ta alif dubu biyu da takwas 2008, [3] lokacin da Atlético-PR ta ci kulob dinsa 3-1 a Arena da Baixada, Curitiba, don Campeonato Brasileiro Série A. Ya buga wasanni hudu a shekara ta alif dubu biyu da takwas 2008, ba tare da ya zira kwallaye ba.[4] Abu ya sanya hannu a ranar 29 ga watan Afrilu shekara ta alif dubu biyu da tara 2009 don Caxias . [5]

A lokacin rani na shekara ta shekara ta alif dubu biyu da goma 2010 Abu ya sanya hannu ga Qormi a cikin rukunin Firimiya na Malta, inda ya ji daɗin samun nasara sosai kuma ya sami yabo da yawa, kamar player of the Month [6] Ya buga wa kungiyoyi daban-daban a Malta daga shekara ta alif dubu biyu da goma 2010, kafin ya bar Marsaskala a shekara ta 2022.[7]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Elenco Atual" (in Portuguese). Club de Regatas Vasco da Gama official website. Archived from the original on 19 June 2008. Retrieved 24 July 2008.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Vasco contrata o nigeriano Abubakar" (in Portuguese). Extra Online. 11 December 2007. Archived from the original on 26 September 2008. Retrieved 24 July 2008.CS1 maint: unrecognized language (link)
  3. "Pressionado, Vasco tenta se recuperar no BR-08 diante do Goiás" (in Portuguese). UOL Esporte. 17 July 2008. Retrieved 26 July 2008.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. "Atlético-PR e Vasco jogam por seus técnicos e para fugir da crise" (in Portuguese). UOL Esporte. 20 July 2008. Retrieved 26 July 2008.CS1 maint: unrecognized language (link)
  5. "Caxias contrata ex-colorado Abu e ex-gremista Marcelinho" (in Portuguese). clicRBS. 29 April 2009. Retrieved 3 July 2009.CS1 maint: unrecognized language (link)
  6. "Qormi forward Abubakar Bello-Osagie is the BOV Player of the Month for October 2010". 9 November 2010. Retrieved 9 August 2012.
  7. Felipe, Matheus (26 February 2023). "Nigeriano no Vasco teve o azar de ser rebaixado". Revista Vascaína (in Harshen Potugis). Archived from the original on 27 February 2023. Retrieved 27 February 2023.