Abu Dujana

Sahabin Annabi S.A.W
(an turo daga Abu Dujana (Sahabah))

Abu Dujana Simak dan Kharasha ya kasance daya daga cikin Sahabbai Annabi Muhammad S.A.W, ya kasance kwararre ne a fannin iya yaki da takobi, harma an ruwaito labarin sa a wani Hadisi.

Abu Dujana
Rayuwa
Haihuwa Madinah, unknown value
ƙasa Khulafa'hur-Rashidun
Mutuwa Al-Yamama (en) Fassara, 634 (Gregorian)
Makwanci Q124214926 Fassara
Sana'a
Sana'a Soja
Aikin soja
Ya faɗaci Yaƙin Uhudu
Yakin Yamama
Badar
Imani
Addini Musulunci