Abdulwasiu Showemimo
Abdulwasiu Omotayo Showemimo (an haife shi ne a ranar 10 ga watan Oktoban 1988, a Legas ) ya kasan ce kuma ɗan wasan baya ne na Najeriya da ke wasa a Abia Warriors FC
Abdulwasiu Showemimo | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lagos,, 10 Oktoba 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƙabila | Yaren Yarbawa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | centre-back (en) |
Sana'a
gyara sasheShowemimo ya fara aiki a shekara ta 2005 a kungiyar matasa ta Zamfara United sannan ya sanya hannu a kungiyar ta Gateway FC a shekarar 2006 a lokacin bazara ya buga wasanni 38 a kakar wasa biyu a Gateway sannan ya sanya hannu a bazara a shekarar 2008 a Kano Pillars FC Ya koma Dolphins kafin kakar 2012. A cikin Janairu 2014 ya sanya hannu tare da sabbin shiga gasar Premier Abia Warriors.
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheAn kira shi zuwa sansanin kafin watan Nuwamba 2010 wasan sada zumunci da Iran, [1] amma dole ne ya fice saboda rauni. Ya buga wasansa na farko na Eagles a matsayin wanda zai maye gurbinsa a wasan sada zumunta da suka yi da Saliyo a watan Fabrairun 2011. A baya Showemimo ya wakilci tawagar kwallon kafa ta bakin teku ta Najeriya a gasar kasa da kasa a Afirka ta Kudu . [2]